Sarkiloaded Ta Signing Din Mawaki Zuwa Record Dinta Sunansa – Mentor
A Ganawarda Mukayi Jiya Tsakanin CEO Na Sarkiloaded Mai Suna Mustapha Awwalu Laminu Dashi Mawakin Mai Suna Umar Isah Faruk Wato (Mentor) ansamu Tattaunawa A Tsakaninsu.
Yanda mukaji a zamar tattaunawar CEO Na Sarkiloaded Wato Mustapha Hadeda Mataimakinsa Kasim Ibrahim sunce Abinda Yasa zasuyi Signing Din Umar Isah Faruk Wato Mentor Duba Da Yanayin Kokarinda Mentor Yakeyi Akan Harkokin Waka Dakuma Irin Baiwanda ALLAH Ya Masa.
Tunda Yake Harkar Waka Bai Taba Shiga Studio Ya Rera Waka ba Sai Dai Yana Rera Wakokinsane A wayarsa Sabida Yanayin Tsarin Studio Wato Maganar Kudi (Financial Issue) Shiyasa Wannan Website Mai Suna Sarkiloaded.com.ng Tayi Signing Dinsa Da Alkawarin Cewa Duk Lokacinda Ya Rubuta Waka zasu Dauki Nauyin Wannan Wakar Tayanda Zasu Kai Mentor Studio Ya Rera Wakar.
Sannan Zasuyi Sponsoring Na Wakar Da Duk Abinda Yadace Ayiwa Wakar Sannan zasuyi Promoting Na Wakar Yanda Duniya Zasu Same wakokin Mentor Domin Zasu Ringa Dora Wakokin A Shafukansu na yanar Gizo 🌐 Da Dai Sauransu Har Shafukan YouTube Dinsu Domin Mutane Su Same Wannan wakokin Umar Wato (Mentor) watch This Freestyle Video Of (Mentor) 👇
Ga Chikakken Bayani Akan Mentor 👇
Full Name: Umar Isah Faruk
Stage Name: Mentor
Religion: Muslim
Tribe: IGALA
D.O.B: 21-12-2002
Year: 19 Years Old
Music Genre: AfroPop
Place Born: Nasarawa State
City: Lafia
Nationality: Nigeria
Leave a Reply