Celebrity: Zafafan Hotunan Abk Of Nass Na Birthday DinsaAbk Of Nass

Happy Birthday To Abk Of Nass – By Sarkiloaded Team

Sarkiloaded Team Muna Yiwa daya daga cikin mawakanmu Na Hausa Hip-Hop Barka Da Karin Shekara wato (Happy Birthday) Abk Of Nass Bubban Mawakin Swags City Entertainment SCE Muna Tayaka Murna Da Wannan Rana. Ga Kadan Daga Cikin Zafafan Hotunansa wanda Muka Samu A Shafinsa Na Instagram @real_abkofnass 👇👇

https://www.instagram.com/p/CVT1ST8Ie12/?utm_medium=copy_link

Abk Of Nass Yana Daya Daga Cikin Manyan Mawakan Hausa Hip-Hop Na Arewa Especially Nasarawa State, ALLAH Ya Qara Wasu Shekarun Alfarman Manzon ALLAH Sallallahu Alaihi Wasallam 

https://www.instagram.com/p/CVTxCNIIMtn/?utm_medium=copy_link

Da sunan ALLAH mai rahama mai jinkai Alhamdulillah Nagode ALLAH Da Ganin Wannan Ranar Ta Birthday Dina Wato Ina Yiwa Kai na Happy Birthday.

Abk of nass

Ga Daya Daga Cikin Wakokinsa Wanda Ya Sakoshi Recently Mai Suna (Haha). 👇👇

Download Haba Here

Kuyi comment anan 

Upload Your Song


About Sarkiloaded 762 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*