Bash Neh Pha – BiographyBash Neh Pha

Bash Neh Pha – Biography

Bashir Halliru Alhassan Wanda Akafi Sani Da Bash Neh Pha Anhaifeshi A Plateau State Jos Local Government and State Capital,

Anhaifeshi A 1st December 1998 sannan yayi Karatunsa A Garin Jos Sannan Dan Yaren Hausa Neh.

Bash Neh Pha

Bash Neh Pha Yana Days Daga Cikin Mawaka Masu Sa’a Sabida Farawarsa Waka Ya Fara Neh A Watar August 2018 Wannan ya Mallake Abubuwa Masu Dumbin Yawa A Cikin Waka, sannan Yana Daya Daga cikin manyan mawaqan Hausa Hip-Hop A Najeriya.

Bash Neh Pha

A Wannan Shekara na 2018 September shine FKG Entertainment Sunyi Signing Dinsa Zuwa Cikin (Fashion Killers Group) Sun Jonashi A Record Label Nasu.

Bash Neh Pha

Ku Danna Ku Download Daya Daga Cikin Wakokinsa Wanda Yayiwa Kasarsa Najeriya A Lokacin Independent👇

Download Up Naija Here

Kuyi Comment Domin Jin Ra’ayoyinku 

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*