HAUSA MUSIC: Salim Smart – Banso Kigane Ba Mp3 

Salim Smart – Banso Kigane Ba Download mp3

 

Sabuwar Wakar Mai Dauke Da Maganganu Masu Ma’ana Da Dadi Wanda Mawakin Yayi Wakarne A Bisa Cin Amanar Da Budurwansa Tayi Mai,  Dan Suna Cikin Soyayyane Kuma Amma Ita Tanan Tana Soyayya Da Wani Wanda Shikima Yana Matukar Jin Babu Dadi Akan Abinda Take Aikata Masa Amma Kuma Bai Furta Mata Ba Sai Daga Baya Itama Tazo Ta Gane Hakan Gaskiya Dai Wakar Sai Dai Kawai Kaji Wakar Tukunna Zaka Fahimci Abinda Wakar Ta Kunsa Dan Samun Wannan wakar Sai Dannan Alamar Download.

Mugode Da Ziyartar Shafinmu Mai Albarka.

Sauke Wannan Wakar Anan Ko Ka saurari Wakar Anan.

Download Mp3

Kuyi Comments Anan.

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 311 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*