HAUSA MISIC: Sani Liya Liya – Dan Asabe mp3

Shahararren Mawakin Hausan nan Me rera wakokin Barkwanci wato “Sani Liya Liya” ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Dan Asabe”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.

Dan Sauke Wannan wakar Sai Danna Alamar Download.

 

Download Audio

 

Kuyi Comment Anan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *