Sani Liya Liya – Maganin Kara Kuzari
Shahararren mawakin nan mai wakokin barkwanci da nishadi wato sani liya liya wanda ya rera wakokin barkwanci sosai wanda a cikin wakokinsa akwai sambisa, kwarto, Munafukin mata, baban bola da dai sauransu.
Wanda wakokinsa sun samu shahararun jarumai yamu baba da zainab sambisa a yau kuma munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna Maganin Kara Kuzari.
Sauke Wannan Wakar Nan.
Download Audio
Kuyi Commment Anan.
Leave a Reply