HAUSA MUSIC: Ali Jita – Rukayya Mp3Ali Jita – Rukayya Mp3

Mawaki Ali Isa, Wanda Akafi Sani Da Ali Jita, Ya Reroma Rukayya Waka, Kamar Dai Yanda Aka Riga Aka Sani. Mawaki Yana Kokari Wajen Rero Wakoki Musanman Ma Ga Yan Matan Hausawa, Inda Yau Wakar Tashi Ta Biyo Kan Rukayya.

Ga Wakar Nan Anan Ku Saurari Wakar Sannan Ku Sauketa Cikin WayoyinKu.

DOWNLOAD AUDIO

Kuyi Comments Anan

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 301 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*