Umar MB – Farin Wata (ShaKallo) Full Ep
Mawaki Kuma Makadi, Umar MB, Ya Sako Sabon Karamin Album Dinsa Mai Suna “Farin Wata Sha Kallo” Wannan Karamin Album Din Wanda Akafi Sani Da “Ep” Yayi Wakoki Guda 6 A Ciki, Duk Cikin Wakokin Babu Na Zubarwa,
Sannan Wakokin Yayisu Ne Kuce Duka Na Soyayya, Kamar Yanda Akasan Mawakin Shima Akwai Kokari Sosai Wajen Raira Wakokin Soyayya.
Sha Kallo.
Yane.
Saurayi Na.
Zabi.
Sata.
Zo Mu Zauna.
Muna Kara Baku Hakuri Akan Abinda Ya faru Da website Dinmu Rashin Abubuwa Damukai Amma Zamu Cigaba Da Kawo Maku Abubuwa Masu Kyau Da Ma’ana.
Mungode Ziyartar Shafinmu
Kuyi Comment Anan.
Leave a Reply