HAUSA MUSIC: Umar M Shareef – Tallafe Ni mp3Umar M Shareef – Tallafe Ni

Sauke Wakar Umar M Sharef Mai Suna Tallafe Ni” Wannan Wakar Tayi Dadi Sannan Ta Bada Abin Da Ake So Wato Kidan Wakar Ma Tayi Dadi Sosai.

Mawakin Shima Kwana Biyu Yayi Shiru, Inda Yanzun Harkokin Fina Finai Yasa A Gaba. Sai Dai Ba Laifi Tunda Yana Sakin Wakokinsa Daya Da Daya.

Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Domin Kuji Dadinku.

 

DOWNLOAD AUDIO

Kuyi Comment Anan

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 307 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*