HAUSA MUSIC: Auta Mg Boy – Damuwar Fuska Song Mp3Auta Mg Boy – Damuwar Fuska mp3

Sauketa a wayarka domin, jindadinka wato wakar “Auta Mg Boy”, wakar mai suna “DAMUWAR FUSKA” kuma, wakar tayi dadi sosai ,tabbas domin kuwa mawakin fasihine shakka babu.

Ayanzu haka idan za a saka jerin mawakan hausa sai ansaka AUTA MG BOY, domin kuwa shima fasihine tabbas.

Kuma yazo da sabbin, kalamai na soyayya domin kuwa yana da nazari sosai tabbas.

Domin jindadinku, saiku sauketa a wayarku asha saurare lafiya ,kada kumanta da sunan wayar “DAMUWAR FUSKA” domin karin bayani game damu tuntubemu ta Whatsapp mungode .

DOWNLOAD AUDIO

Kuyi Comment Anan 

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 301 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*