Sabuwar wakar mawakin barkwanci, wato “SANI LIYA LIYA” wadda yayita, kuma wakar mai suna ,”DAN RA’AYI” tabbas wakar tayi dadi sosai.
Domin kuwa kowa yasa mawakin, wajen ban dariya dakuma barkwanci, tabbas anan wajen shi fasihine.
Domin kuwa wajen aikinsa bayayi da wasa, tabbas.
Domin jindadinku kusauketa a wayarku, domin kuwa zakuji dadunta, kwarai dagaske asha saurare, lafiya mungode.
Mungode Da Ziyartar Shafinmu
Kuyi Comment Anan
Leave a Reply