HAUSA MUSIC: umar mb – Asalina mp3Sabuwar wakar matashin, mawakinnan wato ” UMAR MB” wakar tasa mai suna, ” ASALINA” kuma kowa yasan, mai ake nufi da asalina .

Domin kuwa wakar, ta bada asalinsa da kuma yadda ya, tashi tun yana yaro zuwa yanzu tabbas, wakar tayi dadi sosai.

Asha saurare lafiya mungode.

 

Domin samun wakar a wayarka, saika danna rubutun dake kasa mungode.

DOWNLOAD AUDIO

Kuyi Comment Anan

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 307 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*