HAUSA MUSIC: Umar M Shareef – Dawisu Mp3Sauke Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Dawisu” Wanda Akemata Laqabi Da Dawisu Fito Su Ganki, Wato Dawisu SarKin Kwalliya.

Wakar An Sata A Cikin Series Din “Na Ladidi” Nasan Da Yawan Mabiya Shirin Sunata Neman Wannan Wakar. Yau Munyi Nasarar Kawo Muku Ita.

Saurara Tare Da Sauke Wakar Cikin Wayoyinku.

DOWNLOAD AUDIO

Kuyi Comment Anan

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 307 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*