Hausa Music
HAUSA MUSIC: Auta Mg Boy – Ba laifina Bane Mp3

Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ba Laifi Na Bane”.
Auta Mg Boy a wannan shekara yana bi daki daki wajen fitar da wakokinsa yadda ya dace
Saurari wannan waka mai suna “Ba Laifi Na Bane” daga kasa