Audio & Video: Abdul D One – Akwai Kama Song

Abdul D One Ya Zo Maku Da Wata Sabuwar Wakarsa Ta Soyayya. Mai Taken “Akwai Kama” Wakar Dai Yayita Ne Na Soyayya, Inda Yake Cewa Akwai Kama Dani Dake.

Sauke Wakar Abdul D One, Mai Suna “Akwai Kama” Audio Tare Da Video. Wakar Audion Ya Kwana Biyu Da Sakinta.  Yanzun Kuma Yayi Nasarar Saki Maku Videon Wakar.

Inda Yayi Nasarar Shirya Videon Wakar Tare Da Adam A Zango Sai Zeepretty,

 

Sauke Ku Kalla Cikin Wayoyinku.

Audio Player

 

DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD VIDEO

Mungode Da Ziyartar Shafinmu Mai Albarka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *