[HAUSA MUSIC] Ado Gwanja – Naji Dadi mp3Sabuwar wakar, fitaccen mawakin hausa, kuma jarumi a kannywood, ya saki sabuwar, waka mai suna.

” NAJI DADI” kuma wakar tayi dadi sosai, duk dadai mawakin yafi, karkata wajen wakar biki ko suna, kokuma wajen shagali.

Mawakin mai suna, ” ADOGWANJA” kuma wakar tayi dadi, tabbas asha surare lafiya mungode.

Download mp3

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 311 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*