[HAUSA MUSIC] Abdul D One – Ko Kinyi Fushi mp3

Sabuwar wakar “abdul d one” mai suna KOKINYI FUSHI, wakar sabuwace kuma, zazzaface tabbas duk wanda, yasaurareta bazaiyi danasaniba .

Domin kuwa wakar tayi dadi sosai ,abun sai wanda ya saurareta, domin kuwa tayi yadda yadace, domin kuwa mawakin matashin mawakine.

Gareku masu saurare, asha saurare lafiya mungode.

Download mp3

Mungode da ziyarar Sharinmu mai Albarka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *