[HAUSA MUSIC] Abdul D One – Wanda Ya Rike Masoyiya mp3

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Suna “Wanda Ya Rike So” Wannan Wakar Itama Ya Rerata Ne A Cikin Fim Din “Tsakaninmu” Daga Jin Sunan Wakar Kunsan Anba Da Baitocin Soyayya A Ciki.

Kuma Nasan Masoya Da Yawa Zasu So Jin Wannan Wakar. Ku Saurara Sannan Ku Sauketa Cikin Wayoyinku. Domin Jin DadinKu.

Download mp3

Mungode da ziyarar Sharinmu mai Albarka

Kuyi Comments Anan

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *