[HAUSA] AUDIO&VIDEO: Nura M Inua Ft- Umar M Shareef – SarKi Goma Zamani GomaSauke Wakar Nura M Inua Mai Suna “SarKi Goma Zamani Goma” Wannan Wakar Yayita Ne A Cikin Shirin SarKi Goma Zamani Goma. Wakar Da Umar M Shareef Da Kuma Shamsu Dan Iya Su Taka Rawa.

Sai Kuma Sabbi Da Tsoffin Jaruman Kannywood Su Taka Rawa.. Kamar Irinsu, Maryam Yahaya, Amal Umar, Rayya Kwana Casa’in, Minal Ahmad, Aisha Najamu Izzar So, Khadija Yobe. Da Sauransu.

Kalla Tare Da Sauke Wakar Ji Dana Gani Cikin Wayoyinku.

Download mp3

 

Mugode Da Ziyara

 

 

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 301 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*