Yan Bindiga Sun Bayyana Wadanda Suke Basu makamaiWadansu yan bindiga Sunyi bayani akan wadanda suke taimaka musu damakamai sukeyin fashi sannan suna biyan su da kudin fansa.

Kamar yanda akayi zance dasu sunce suna raba kudin gida biyu ne da masu basu makamai.

A shekarun baya kamar 2018 TY Danjuma yayi bayani cewa acikin jami’an tsaro akwai wadanda suke bawa yan fasa kauri makamai suke yin mummunar aiki.

 

Kamar yanda yan ta’addan Sunyi bayani wa Deutsch walle kan cewa akwai Jami’an hukuma DSS Da Kuma Yan sanda Farin Kaya sune suke basu wadannan makamai daga baya suna raba kudin tare.

Domin samun ingantattatun Labarai saika ziyarci Sharinmu

  1. Hausablog.com.ng

Upload Your Song


About Kasim Ibrahim 311 Articles
Kasim Ibrahim (Baba) From Nasarawa State Lafia

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*