Jarumar Wasar Hausa Mai Suna Ummi Rahab Wanda Tayi Wadansu Hotuna Da Kayan Maza.
Tabbas Wannan Hotunan Sunyi Kyau Amma yajanyo cece Kuke daga bakin mutani.
Shin komene Yasa Ummi yin Wannan qaya harda daukan Hoto dashi? Bamusaniba
Shin Wannan abinda Tayi yakamata kokuwa baikamataba?
Kufada ra’agoyinku
Kuyi Comments Anan
Leave a Reply