Shahararren Mawaqin Hausa Hip-Hop Nan Mai Suna Dj Ab Zai Halarci Bubban Birnin Nasarawa State Wato Lafia Domin Wani Wasarshi Wanda Masoyansa Na Garin Lafia Suka Gaiyaceshi.
Ku Saurari Jawabi Daga Bakinsa Wanda Ya Nuna Alamun Cewa Dagaske Neh Zai Yi Wasa A Nasarawa State Lafia.
Zaku Iya Samun Gate Fee A Lafia.
Wanda suka Dau Nauyi Sune
Nasarawa Auto Sport
Video Player
Wannan Wasa Za’ayi Shine A Lafia Square Ranar Asabar Da Misalin Karfe 2:00pm Na Rana.
Sannan Karku Manta Da Dokokin Wannan Wuri Sai Da Face Mask
Leave a Reply