KANNYWOOD: Aminu Saira Ya Bayyana Lokacin Da Za.A Sake Labarina Albirishirinku Masu Jiran Shirin LABARI NA, Ga Wata Muhinmiyar Sanarwa Daga Mashiryin Shirin.

Director Malam Aminu Saira Ya Bayyana Lokacin Da Za.a Ci Gaba Da Nuna Shirin Nan Mai Farin Jini, Wato LABARINA Zango Na Uku ( Season 3 )

Da Yawan Mutane Har Sun Gaji Da Jiran Wannan Kayataccen Shirin. Inda Wasu Ma Su Cire Rai Akan Shirin, To Yanzun Dai Mashiryin Shirin Ya Bayyana Lokacin Da Shirin Zaici Gaba I Zuwa GareKu.

Ga Sanarwar Da Malam Aminu Saira Ya Fitar Kamar Haka.

Kuyi Comment

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*