HAUSA NEWS: Zuwa Yanzu Wannan Gurguwa Mai Tallar Ruwa, Pure water Ta Samu Tallafin Sama Da Naira Milyan 14 A Wurin Al’umma (Hotuna) Gurguwar mai suna Mary James ta kasance tana tallar ruwa ne a titin Oshodi dake jihar Lagos duk da lalurar nakasa da Allah ya yi mata.

Wanda hakan ya sa jama’a suka din yada hotunanta a kafafun sadarwa har ta kai ga ta samu wannan tallafi.

Wannan shine balance din wannan gurguwa mai nema

Kuma ta samu damar ganawa da wasu masu fada a ji a ciki da wajen jihar Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Facebook na Rariya.Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*