Yanzu – Yanzu : An ga Watan Ramadan A Nigeria – Sarkin Musulmi 

Assalamu alaikum Warahamatullah ina yiwa al’ummarmu musulmi sallama irin ta addinin musulunci

A yau Litinin 29 ga watan Sha’aban wanda yayi dai dai da 12 ga watan April wanda shine munka kawo karshen watan Sha’aban. Mun samu labari daga sassan kasar nan tare da tantancewa daga kwamitin ganin wata cewa a gobe talala shine daya ga watan Ramadan wanda yayi dai dai ga 13 ga watan April 2021.

Yana da kyau mu kiyaye ga shawarwari da kaidojin da kungiyoyin lafiyar sunka bada akan wannan cutar korona virus.

Haka kuma kada a manta a sanya wannan kasar cikin addu’a ga irin halin da muke ciki Allah ya bamu zama lafiya amen.

Ina kara kira ga Musulmi da su dage wajen ibada da taimakon masu karamin karfi.

Ga sautin Murya mai martaba kenan domin saurare da kunnuwanku.

DOWNLOAD AUDIO

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*