Kalli Hotunan Gidan Yari Mafi Kyawu A Duniya Wannan shi ne gidan yari mai suna ‘Bastoy’ a ƙasar Norway, shi ne gidan yari mafi kyawu da ƙayatuwa a duniya.

Na ga mutane da yawa suna mamaki idan aka ce musu wannan gidan yari ne, amma abin da ba su sani ba , Yawancin gidajen yarin ƙasashen ƙetare bayan ƙasancewar su ƙayatattu waɗanda akwai kayayyakin more rayuwa a cikin su, doriya akan haka, ana baiwa fursunoni alawus-alawus duk wata, bugu da ƙari kowanne fursuna yana da damar da zai iya fita waje ba tare da rakiyar jami’in tsaro ba sannan ya dawo da kansa.

Jaridar rariya ce ta fitar da wannan sanarwa.

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*