HAUSA MUSIC: Garzali Miko – Ashe Ina Da Mai Sona

0
21

 

Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ashe Ina Da Mai Sona”.

Saurari wannan waka mai suna “Ashe Ina Da Mai Sona” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

DOWNLOAD AUDIO

kuyi Comment 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here