MUSIC: Auta Mg Boy – Dazaki Soni

0
16

 

Sabuwa wakar Auta Mg Boy mai suna Dazaki soni wakar nan tayi matukar dadi sosai wanda itama ta soyayya ce.

Fasihin matashin mawakin da yayi fice wajen wakokin soyayya wanda zaku ji itama wannan ba’a barta a baya wanda akwai kalamai sosai.

DOWNLOAD AUDIO

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here