VIDEO: Yamu Baba ft Maryam Fashion – YaudaraMawakan barkwancin nan wato Yamu Baba, Maryam Fashion, Adamsy Cele, Abubakar S. Shehu sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Yaudara”.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon “Yaudara” daga kasa domin nishadi da bandariya. 

Kuyi comment Mungode da Ziyarar Sarkiloaded.com.ng

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*