A yau mun zo muku da sabuwa wakar shahararen mawakin nan nura M Inuwa tare da Fitacen mai kidan nan wato Kasheepu Amjad record wanda shima ashe dai ba’a barsa a baya ba, wajen rera waka ba.
Wanda zaku ji irin yadda yayi kalamai masu ma’ana tare da ƙafiya wanda zai baiwa mutane mamakI.
Kuyi comment
Leave a Reply