VIDEO + AUDIO : Auta Mg Boy – Alkawari Jamilu Kocila ft Hasana 

Fasihin mawakin nan auta Mg Boy yayi waka mai dadi wanda yayiwa taken ‘alkawari wanda tsohon jarumin jamilu adam kocila mai soyayyar facebook ya hau tare da shi da jaruma hassana.

Wanda ta samu aiki Sosai wanda zaku iya saukar da audion wakar yayinda zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye daga nan shafi. DOWNLOAD AUDIO

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*