Sabuwar wakar Nabeel Ahmad mai suna ” Princess Himayah Cameroon ” wannan wakar yayiwa masoyiyarsa ce yar sarkin bayyo dake camaru domin yadda sukai soyayyarsu.
Tofa kuzo kuji labarin wannan fulani da masoyiyarsa himayah domin kuji yayi tasa soyayyar.
Leave a Reply