Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.
Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.
Saurari wannan waka mai suna “Alhajin Allah 2” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.
Kuyi comment
Leave a Reply