Hausa News: Satar Mutane Domin Yin Garkuwa Dasu Itace Hanya Mafi Saukin Samun Kudin Kudade, Cewar Wasu Masu Garkuwa Da Mutane 

Satar mutane itace hanya mafi sauki domin samun kudi da yawa inji Abdullahi danshosho tare da iliyasu salleh da aka kama bisa lafin yin Garkuwa da majinyata 2 haɗi da malamar jinya a jahar Nasarawa.

Kamar yanda jaridar punch ta ruwaito Barayin sunkai samame acikin asibiti “Kunwarke clinic and Maternity” dake karamar hukumar lafiya a jahar ta Nasarawa da neman biyan kudin fansa tsabar su har Naira miliyan 6 kafin su sakesu.

Danshosho da salleh sun shiga hannun yayi wani Atisaye da team din Sufeto janar ya kaddamar a yanki wato DCP Abba kyari.

Danshosho mai Shekaru 25 ya bayyana yana da Mata 1 da ƴaƴa 4 sannan ya kasance direban babbar mota ne inda kudaden dayake samun sukayi Mar kadan, Bayan zama dana muka yi da abokina iliyasu salleh sai yake nuna hanya mafi saukin samun kudade kawai Garkuwa da mutane domin biyan kudin fansa.

Kuyi comment

Upload Your Song


About Sarkiloaded 763 Articles
Sarkiloaded Owned By Dj LaMszXy Got Team With Kasim Ibrahim As Best Blogger We Offer The Followings Music Promotion | Video Promotion | Dj Mix Promotion News | Advertise | Online Media

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*